iqna

IQNA

nahiyar afirka
IQNA - Sakatariyar gidauniyar Mohammed VI mai kula da malaman Afirka ta sanar da shirye-shiryen shirye-shiryen gudanar da gasar haddar kur’ani mai tsarki karo na biyar da tafsirin nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3491034    Ranar Watsawa : 2024/04/24

IQNA - Wani dan yawon bude ido a Turai ya wallafa wani faifan bidiyo na kananan yara ‘yan Afirka suna karatun kur’ani baki daya, wanda masu amfani da shi daga sassan duniya suka yi maraba da shi a sararin samaniya.
Lambar Labari: 3490707    Ranar Watsawa : 2024/02/26

IQNA - Avigdor Lieberman, tsohon ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan ya yi barazana ga Afirka ta Kudu kan goyon bayan da yake baiwa Falasdinu.
Lambar Labari: 3490480    Ranar Watsawa : 2024/01/15

Ya zo a cikin wani rahoto da jaridar Washington Times ta fitar kan halin da ake ciki a kasar Nijar ta Afirka bayan faduwar halastacciyar gwamnatin jama'a, ta yi tsokaci kan batun manufofin Amurka game da wannan kasa tare da gabatar da wani labari na damuwar da Washington ke da shi game da asarar da aka yi. damar halarta da kuma karuwar kasancewar masu fafatawa a wannan kasa a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3489574    Ranar Watsawa : 2023/08/01

Bayan ziyarar da shugaban kasarmu ya kai nahiyar Afirka, da'irar yahudawan sahyoniya sun bayyana damuwarsu dangane da yadda kasar Iran ke ci gaba da samun ci gaba a wannan nahiya da kuma yadda ake ci gaba da yakar Isra'ila a wannan nahiya.
Lambar Labari: 3489480    Ranar Watsawa : 2023/07/16

Tehran (IQNA) Kamfanin Moody's mai fafutuka a fagen nazari da hasashen kasuwa ya sanar da cewa bunkasuwar bankin Musulunci a nahiyar Afirka zai yi matukar tasiri nan da shekaru goma masu zuwa.
Lambar Labari: 3487898    Ranar Watsawa : 2022/09/23

Tehran (IQNA) A Maroko yau Laraba ne ake bude taron ministoci karo na 9 na kungiyar hadin gwiwa ta duniya kan yaki da kungiyar Daesh ko IS.
Lambar Labari: 3487279    Ranar Watsawa : 2022/05/11

Tehran (IQNA) wani rahoto ya yi nuni da cewa, an samu karuwar adadin masallatai a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3485978    Ranar Watsawa : 2021/06/03

Tehran (IQNA) babban masallacin kasar Aljeriya shi ne masallaci mafi girma a dukkanin nahiyar Afirka da ke daukar masallata dubu 120 a cikinsa.
Lambar Labari: 3485972    Ranar Watsawa : 2021/06/01

Tehran (IQNA) sakamkaon yadda wasu daga cikin kasashe suke yin amfani da babban tasirinsu a kan siyasar duniya ko kuma masu amfani da kudi, wannan ya sanya tasirin wasu kasashe na samun wurin zama a Afirika.
Lambar Labari: 3485522    Ranar Watsawa : 2021/01/04

Tehran (IQNA) malaman musulmi a kasar Aljeriya sun bukaci a bude makarantun kurani a kasar sakamakon rufe su da aka yi saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485469    Ranar Watsawa : 2020/12/18

Tehran (IQNA) masallacin Al-kutubiyyah da ke kasar Morocco yana daga cikin masallatai na tarihi a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3485429    Ranar Watsawa : 2020/12/05

Tehran (IQNA) za a gudanar da gasar kur’ani ta hanyoyi na zamani ta digital da aka saba gudanarwa ta Afrika  a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484733    Ranar Watsawa : 2020/04/22

Bangaren kasa da kasa, gobara ta kama a babbar cibiyar Darul kur’an da ke birnin Kirawan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482719    Ranar Watsawa : 2018/06/02

Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasashen gabashin Afirka a birnin Darussalam na Tanzania.
Lambar Labari: 3482700    Ranar Watsawa : 2018/05/28

Bangaren kasa da kasa, Shalom Ainer wani malamin yahudawan sahyuniya a haramtacciyar kasar Isra'ila, ya bayyana cewa suna sayar da makamai a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3482282    Ranar Watsawa : 2018/01/09

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na kasa da kasa  akan sirar manzon Allah (SAW) a birnin Nuwakshaut na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482187    Ranar Watsawa : 2017/12/10

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin addini a kasar Algeria ta sana da cewa tun daga lokacin shigowar watan maulidin manzon Allah aka fara gudanar da taruka.
Lambar Labari: 3482131    Ranar Watsawa : 2017/11/23

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar wasu masana na jami'oin Iran da suka ziyarci kasar Senegal sun duba wani dakin ajiye kayan fasahar rubutun kur'ani a Dakar.
Lambar Labari: 3482125    Ranar Watsawa : 2017/11/22

Bangaren kasa da kasa, an bukaci mahukuntan jahar Abiya a tarayyar Najeriya da su gina makabartar musulmi a cikin jahar.
Lambar Labari: 3481873    Ranar Watsawa : 2017/09/07